Wani bidiyo da ya nuna wasu matasa sun tasa wasu mata tsirara a gaba suna dukan su a yankin arewa maso gabashin Manipur da ke Indiya, na neman haifar da rikici a faɗin ƙasar. Yan sanda sun ce sun ...